Taskar Hausa Fasaha
Ko kun lura cewa yanzu rashin gaskiya da adalci ya zama gama-gari? Mutane ba sa ƙorafi lokacin da aka yi rashin adalci, amma kuma zaka ji su suna ƙorafi yayin da aka yi adalci
03/08/2025
A yau, rahotannin da muke samu daga kasuwar Giwa, daya daga cikin manyan kasuwannin kayan gona a jihar Kaduna, sun bayyana sauye-sauyen farashin kayan abinci da dama kamar haka:
- *Masara:* Naira 37,000 zuwa 38,000
- *Dawa:* Naira 38,000 zuwa 39,000
- *Shinkafa (bada):* Naira 40,000 zuwa 42,000
- *Dauro:* Naira 58,000 zuwa 59,000
- *Farin Wake (Zapya):* Naira 80,000 zuwa 85,000
- *Farin Wake (Misra):* Naira 80,000 zuwa 83,000
- *Waken Soya:* Naira 68,000 zuwa 70,000
Wannan sauyin farashi na ci gaba da nuna yadda kasuwannin kayan gona ke amsa tasirin yanayi da tattalin arziki na kasa baki daya.
Al’umma na ci gaba da addu’ar samun sauƙin rayuwa, inda wasu ‘yan kasuwa da manoma ke roƙon Allah da ya h**e wa kowa abin siya da arziki mai albarka.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Telephone
Website
Address
Dawaki
Gombe