Ummu Inteesar

Ummu Inteesar

Share

Profile pictures 21/04/2022

Bayan Annabi Muhammadu πŸ’ž(S.A.W)πŸ’ž yayi wafati, Bilal yabar Madinah yatafi sham(Syria) sabida bazai iya rayuwa batare da RasulullahiπŸ’ž(S.A.W)πŸ’ž ba. Wani dare sai yaga Annabi Muhammadu πŸ’ž(S.A.W)πŸ’ž a cikin mafarkinsa Yana cewa "Bilal ka dauki tsawon lokaci baka kawo Mana ziyaraba". Ya farka ya hada guzirinsa yatafi Madinah inda yakira Sallah a ranan bayan tsawon kokacin da yadauka baiyi kiran Sallah ba, wohoho nan fa Madinah tarikice. Maza da mata na zubda hawaye domin tunawa da Manzon Allah πŸ’ž(S.A.W)πŸ’ž A lokacin da Bilal yakai wajan Ashahadu Anna Muhammadu Rasulullahi, sai ya Zube a Qasa cikin kuka sabida bazai juri Kiran Sallah batare da ganin Annabi πŸ’ž(S.A.W)πŸ’ž ba. Allahu Akbar!!! A lokacin da Bilal ke jinyar mutuwa yana cewa "ina cikin farin ciki matuka gobe zan ziyarci abin Qaunana Annabi Muhammadu πŸ’ž(S.A.W)πŸ’ž da Sahabban sa. Ya Allah Ka azurtamu da Soyayyan Annabi Muhammadu Rasulullahi πŸ’ž(S.A.W.)πŸ’ž da iyalansa da Sahabban sa na kwarai Ameen.

Dan Kaunar Da kakewa Annabi karaba wanna zuwa group uku kacalπŸ’žπŸ’•πŸ’•πŸŒΉπŸŒΉbarkan mu da wannan Lokaci

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Gombe?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Culinary Team

Attire

Website

Address


Arawa B
Gombe