Faguji Solar
28/07/2023
Patronize our product.
350W solar generator.
04/06/2023
Shin ina masu sana'ar chajin wayoyi?. Mun fahimci irin tsananin da kuke ciki Sakamakon Janye tallafin man fetir.
Domin kawo muku saukin kudin da kuke kashewa wajen sayan man fetir a sabon farashi, kamfanin Faguji solar ta samar muku hanya mafi sauqi da zaku iya chajin wayoyi kimanin 200 a rana ta hanyar amfani da hasken rana.
Amfani da hasken rana zai kawo muku saukin kudin da kuke kashewa tare da samar da tsaftacaccen muhalli.
Domin samun karin bayani sai a tuntubi number da ke rubuce a kasa.
+2347011780039
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the business
Telephone
Website
Address
Gombe Main Market
Gombe
760251