LegendBash
DAN UWA MATSO KAJI:
Kowa kaga ya samu wata dama to tabbas wani fitacce ya sami irin wannan damar yayi zamanin kafin shi.
Ka sani in kai mai alkairi ne ko mai sharri lokaci zai zo ya shafe ka tare da zamanin ka..Kuma tabbas za'a yi maka tambaya kan ni'imar da aka yi maka
Don haka kar kayi wasa da damar da Allah ya baka. Haka nan kada wata ni'ima ta sanya ka zama mai wulaqanci domin komai yana da karshen lokacinsa.
Kar kaki taimakon addini ko watsi da al'ummar mu kaki kulawa da kowa. Kada kaji dagawa da isa har kana tozarts wani.. komi yayi farko yana da karshe
Mu sani tarihi adali ne, kuma tarihi baya tausayi baya tsoro zai ambace ka a wata rana, ya bada labarin yadda kayi a rayuwar ka
Allah ya bamu dacewa, amin
Mubashir Mustapha..✍️
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the business
Telephone
Website
Address
Bolari West
Gombe
NEARMUSQUDBOLARIWESTKUMBIYAKUMBIYADOGONDIBINOSTREET