YMBG
01/03/2026
Tun 1985 Am£rlc@ da lsr@el suke neman yadda zasu kashe Ayatullah Ali Khamenei basu samu dama ba sai yanzu, duk karfin su basu iya sun kaishi kasa ba sai bayan shekaru 41. Ko a haka aka tsaya ya wahalar dasu. Mutum daya ya gagare ku for 41 years.
Tun yana matashi yana da karfi a 40s baku iya kashe shi ba sai da ya tsufa, toh miye abun burgewa don ka kashe dattijon bayan kayi ta neman sa tsawon shekaru 40.
Daga Abdul-Hadee Isah Ibraheem
19/02/2026
With Muhammad Danjuma Garkuwa Babba – I just got recognised as one of their top fans! 🎉
Acikin wanna wata mai alfarma Muna qira ga matasanmu dasu kasance masu hadinnkai zaman lafiya da kyawawan dabi'u masu kyau domin samun kusanci ga ubangiji 💙 RAMADAN MUBARAK
__comrd sulaiman Usman (ASP)
CHAIRMAN YOUTH MOVEMENT FOR BETTER GOVERNANCE
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the business
Telephone
Website
Address
Gombe
15/02/2026