Chigarin Tsafe
14/01/2026
Innalillahi wa innah ilaihin Raji un
Innalillahi wa innah ilaihin Raji un
Innalillahi wa innah ilaihin Raji un
A matsayina da kuma Yan uwana Muna Mika sakin gaisuwa zuwaga Al,ummar garin Tofa Bisa wannan Rashi da mukayi Na wannan Dan uwa namu wato Itz Nasar Nuhu Tofa
Ubangiji Allah y jikansa y gafarta masa yasa kwanchiya hutuche Dan matsayin annabi d Al,qur,ani Aameen ubangiji Allah y yafe masa kura-kuransa yasa Chan tafiye masa nan dan nabiyyu rahamati 🤲🤲🙏🙏
Ina Kara jajantawa zuwaga waɗannan mutane masu mahimmanchi
Shaaban Nura Energy Tofa
Ibrahim Mukhtar Tofa
Anas Aliyu Tofa
Anaseen Tofa
Rafi U Sani Tofa
Mubarak Abdullahi Tofa
Sanusi Rabiu Tofa
Aminu Dahiru Tofa
Abamu Kesto Tofa
Nawasi Usman Tofa
Safiyyu Sulaiman Tofa
Abdulazeez S Nuhu Tofa
Kilili Suleman Tofa
Shafii Sulaiman Tofa
Sadiq Rabi U Tofa
Dadai sauransu ubangiji Allah ya amshi bakunchinsa Aameen🤲🤲😭😭
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the public figure
Telephone
Website
Address
Chafe