Mdrsyanwaritsafe

Mdrsyanwaritsafe

Share

01/11/2022
25/03/2022

Bayanan jadawalli na wannan jarabawar zai fito gobe insha Allah

04/03/2022

Assalamu alaikum.Tare da fatan alkhairi hukumar wannan makaranta MADRASATU YANWARI IBRAHIM li IHYA'I ATTURATHI AL-ISLAMIY tana sanar da Iyayen Dalibai shirye shirye-shiryenta kamar haka.
Shiri: zama na Iyaye/ziyarar dalibai gobe Asabar 2 Sha'aban 1443(5 Mar. 2022) 2:00pm-4:00pm insha-Allah.
Sanarwa: halartar Iyayen dalibai nada matukar muhimmanci. Yayin rashin dama za'a amshi wakili tare da takardar wakilci daga gare ka. Domin Karin bayani a biyo kafafen yada bayanan mu/zuwa Makaranta.

Want your school to be the top-listed School/college in Chafe?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Website

Address


Tsafe
Chafe