Tafarkin Gaskiya
22/07/2022
Assalamu Alaikum Warahmatullah.
Dukkan cikakken yabo da godia sun tabbata ga madaukakin sarki mai kowa da komi.
Muna kara godema allah abisa ni'imar da yayi muna a wannan makaranta mai albarka. Ta:
Sheikh Sani Abu Huraira Academy Litahfizul Qur'an Waddirasatul Islamiyya.
Anan shiyar Hadejawa Tsafe. Zamfara State.
Muna rokon allah yacigaba da yimuna jagoranci da nasarori masu albarka.
Allah yasa mu wanye lafia.
Want your school to be the top-listed School/college in Chafe?
Click here to claim your Sponsored Listing.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Culinary Team
Attire
Contact the school
Telephone
Website
Address
Unguwar Hadejawa Tsafe
Chafe