IDRIS Muhammad IDRIS
Yanzu Hannun kowa da Charbi babu izala babu darika.
25/12/2023
Duk shekara gidan su jacob muke zuwa muchi shinkafa da naman kirsimeti dazu na kirashi akan wannan shekarar a kara sanwa zamu zo da yawa yake fada mun ai sun musulunta 😂
Ashe idan dare yayi haka agwagwa🦆🦆take
Da shegen gudu🤔?
Duk wani mace mayaudariya Allah yasa haqoranta nagaba suzube mukuma maza Allah shiryemu 😏😏😒😒😎😎🤸🤸🚶🚶
A woman who stand by you when you are broke has another man giving her money.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Telephone
Website
Address
Nassarawa
Bauchi