AMRAT AMAZA
29/04/2026
Dr Ibrahim Ali Usman ya saya form in tsayawa takarar kujerar sanatan Bauchi ta kudu ๐ช
M
06/01/2026
Ko da naka ka so na kwarai ๐๐ช
09/11/2025
YAU MURRASUL,,,,,,
ciki birgewa da ban shaโawa, wata tsangaya dake Anguwan kur dake kan titin Railway Bauchi me suna MADARASATUL MARKHAZIL AS-SAQAFIYYUIL ISLAMIYYA sun gudanar da muzahara ta Yaumurrasul wanda yan uwa mabiya darikar tijjaniyya ke gudanarwa domin nunawa da kuma bayyana farin cikin su a fili , wannan muzahara ta sami jagorancin babban malamin ta da yayi fice sosaii wato MALLAM MUHAMMADU.
Comrd Abdullahi Geetal
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Old Hamdala Clinic Bauchi
Bauchi