Naziru Musa

Naziru Musa

Share

23/05/2026

Na rasa meke mun daɗi naje na kwanta tun da wuri amma na rufe ido na gagara bacci na tashi na zauna na gaji da zama na jin ginu na gaji da jinginuwa na kwanta sai raina yana saka mun anya wannan kwanciyar in nayi dan tashine kuwa saboda yanayin yadda mutuwa ta kasance abu mai sauƙi yanzu daka rabu da mutum sai kaji ya mutu sai na fara saƙawa araina to ace yanzu na mutu me zanje nace wa ALLAH kokuma menene aikin da nayi kokuma mutane nawa na tai maka kokuma marayu nawa nake ciyarwa kokuma masu wa dawa nake alhairi shin inna mutu a wannan kwanciyar tawa suwaye zasu mun shedar kirki kokuma sheda ta kwarai ban tai maki yan unguwa ba ban tai maki yan gida ba ban taba ciyar da wani ba ban taba biya ma wani kudin makaranta ba,

shin bayan namutu abokaina zasuyi kukane kawai na wasu ɗan lokuta da za'a tambayi wani abokin dan me yake kuka sai yace dan ya rasa aboki da za a tambayi wani sai yace dan ya rasa wadda suke taɗi da za a tambayi wani sai yace ya rasa wadda suke zuwa makaranta tare da za'a tambayi budurwarka ko matarka sai tace ta rasa masoyi wadda yake ɗebe mata kewa

inalillah wa innailaihi raji'un ƴan uwa wannan waɗanda kuke tare kullun kowa yana kukane ma damuwarsa babu wadda yake kuka wa damuwarka ko yakema addua duk tunanin kowa damuwa akan abunda ta shafeshi bai taɓa tuna nin cewa shin kai daka mutu me zaka gaya wa ALLAH kokuma yaya mu'amalar ka da mutane kokuma yaya kyautar ka kokuma yaya sakin fiskar ka shin anya aikina zai kaini aljanna kuwa kokuwa wuta zai kaini, wannan bai dameshiba kuma wannan kukar da yake shima na kwana ɗaya ne zuwa biyu zuwa uku mai kokari kenan yayi sati yana jimamin rashinka daga nan ka tafi kenan ba labarinka kuɗin daka tara kabarsu gidan daka saya ka barshi motar daka saya ka barshi aikin da kake ka bari matar daka aura ka barta karatun boko kokuma result da duk wasu kyautar daka tara a duniya ka rabu dasu kenan ,

abun da daka tafi dashi daga kai sai halinka achanne za' tambayeka mawa ka taimaka wa ..

22/05/2026

An yi rubuce-rubuce da dama akan tarihin Annabi Muhammadu Sallallahu alaihi Wasallama amma har yanzu kamar ba'a yi komai ba, saboda idan har zaka yi magana akan Annabi Muhammadu Sallallahu alaihi Wasallama dole ya shafi Allah ubngijinsa, shi kuma Allah bai da farko bai da karshe subhanahu wata'ala.....

Sheikh Ahmad tijjani..

22/05/2026

Mai girma dayane kuma mai girman daraja Dan amina zababben Allah fiyayye

Duk wadda yayi riko DA annabi yashabulala ta fili da badini daya zabi son manzan Allah

Wadda duk yayi riko DA annabi daka komai ya ture tundaya zabi son manzan allah saw

Ga ranan mahsher babu wane sai manzan Allah s a w

Allah ya jikan fadar begen annabi s a w

Want your place of worship to be the top-listed Place Of Worship in Bauchi?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Telephone

Website

Address


Bappajo Road Bauchi
Bauchi