MACE MUMINA

MACE MUMINA

Share

23/09/2021

Ku bata shawara

Telegram: Contact @hausaislamicpicturesquotes 11/09/2021

DAME ZA'A TUNA DAKAI A BAYAN MUTUWARKA?.
-
"Da yawan mutane idan s**a mutu akan tuna dasu ne da wata halayya ko ɗabi'arsu da suke mu'amalantar mutane da ita a lokacin rayuwarsu, wasu a tuna dasu sabida halin nagartarsu wasu kuma a tuna dasu da ɗabi'ar banza, wasu a tuna dasu da halin nasiharsu ga mutane wasu kuma a tuna dasu da halin lalata tarbiyyarsu ga jama'a, kaidai ka daure a dinga tunawa dakai da hali nagari, sai ka sami masu yawaita yi maka addu'ar alkhairi a bayan mutuwarka"
-
"Wasu mutanen babu ruwansu da halin da za'a tuna dasu a bayan mutuwarsu, su dai burinsu kawai idan an san su a wannan duniyar shi kenan buƙatarsu ta biya"
-
"Wasu basuƙi ace kowa ya san su da ɗabi'ar banza ba kuma su mutu a hakan, irin waɗannan su ne masu sayar da ƙimar lahirarsu ga duniya, domin kuwa sun fi inganta rayuwar su ta duniya fiye da lahirarsu, alhalin kuma lahira itace abar da yafi dacewa su fi ingantata"
-
Telegram channel
https://t.me/hausaislamicpicturesquotes
-
Facebook group
https://www.facebook.com/groups/4329860357034439/?ref=share

Telegram: Contact @hausaislamicpicturesquotes

27/04/2021

Allah ka sadamu da alherin da ke cikin wannan wata na ramadan

21/05/2020

ToT I
ToT L
ToT O
ToT V
ToT E
ToT Y
ToT O
ToT U
MY FRINDS

Want your place of worship to be the top-listed Place Of Worship in Abuja?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Telephone

Address


Abuja