MAI FADA

MAI FADA

Share

Photos from MAI FADA's post 15/10/2024

Yánzun haka Renewed Hope cash Condition transfer na cigaba da shiga gawaɗan da s**a samu na farko.

Photos from MAI FADA's post 04/10/2024

11th session of the Senior Management Meeting (SMM) of the Federal Ministry of Humanitarian Affairs and Poverty Alleviation, chaired by the Permanent Secretary, Abel O. Enitan, on Friday 4th October, 2024 in the Ministry's conference room, Federal Secretariat Phase 1, Abuja.

04/10/2024

L***G$$$BTQ.😢

Wallahi al'amarin Ho****mose*****xuality a kasarnan ya wuce inda kuke TUNANI.

Musibar ta taka wani matsayi wanda matukar malaman addinin musulunchi basu chire kwadayin duniya s**a mayarda hankali wajen yakar wadannan miyagun dabi'u ba haikan, nan gaba kadan zasu ida Dominating din arewa.

Dalilin ko yanzu da nake wannan magana sun k**a hanyar Dominating din arewa, Especially wadannan Videos na matasa da manyan mutane dake yawo suna aikata wannan badalar babu kyawon gani.😭

Yanzu wani Video da yake yawo a hannun mutane, students ne fa, kuma ga alama a Hostel ne suke, gasu zaune akalla sun kai su biyar, biyu suna akan katifa, dayan ya dauko Dark Chocolate ya shafe gaban daya dashi bayan karasa haka kuma ya dauki gaban duka ya saka a bakinsa yana sha, wani abin bakin chiki da ban haushi sune da kansu suke daukar Videon gasu kana gani karara.😢

Wallahi matukar ba'a tashi tsaye aka yaki wannan musibar ba akwai matsala a gaba.‼️

Copied Goronyo

03/10/2024

Daga shafin Fauziyya D. Sulaiman

MATUKAR AKWAI MUTUM BIYAR A KARKASHIN KA, DOLE SAI KA KASHE SAMA DA N180,000 DUK WATA KODA KUWA BASHI ZA KA CI.

Assalamu Alaikum!

A dogon nazari da nayi ga me da mafi sauqin rayuwar da talaka zai yi matukar yana da Mutum biyar karkashinsa, na gano cewa dole duk wata ya kashe sama da N180,000 Koda kuwa bashi zai ci domin cike gibin abunda yake samu.

A wannan rubutun nayi la'akari da girki biyu Kacal. Wato girkin rana da Kuma girkin dare.

1. Girkin Rana

Matukar Kun kai Mutum biyar a gidanku mafi Karanci ku ci

a) Taliya Daya da Rabi N1575
b) Maggi N200
c) Mai Oil N300
d) Kayan Miya N200
e) Gawayi N100

Total: N2,275

Kudin Kwana talatin: N2,275 x 30 = N68,250

2. Girkin Dare

(I) Bangaren Tuwo

A bangaren girkin dare, nayi lissafin yadda za mu yi amfani da ragowar tuwon dare domin yin dumame.

a) Gari rabin Kwano N1750
b) Mai Oil N300
c) Maggi N200
d) Kuka N200
e) Daddawa N100
f) Kayan Miya N100
g) Gawayi N200

Total: N2,850
Kudin Kwana talatin: N2,850 x 30 = N85,500

(II) Bangaren Koko tunda tuwon bazai isa da safe ba

Koko babu sugar N500
Kudin Kwana talatin: N500 x 30 = N15,000

(III) Omo da Sabulu

Omo Kullum N100
Kudin Kwana talatin N100 x 30 = N3000
Sabulu Eva: 550 sau biyu = N1,100

(IV) Kudin Wuta

N4000

(V) Kudin Ruwa

Jarka Shida 50 x 6 = N300
Kudin Kwana talatin: N300 x 30 = N9,000

OVERALL TOTAL: N185,850

JAN HANKALI

1. Babu kudin zuwa Aiki a matsayin ma'aikaci
2. Babu Maganar lafiya
3. Babu Maganar kudin Haya
4. Babu Maganar kudin makarantar yara
5. Babu Maganar Kifi, Nama, Apple da sauran kayan marmari
6. Babu kudin Kayan sakawa

Wannan lissafin shine qarshen rayuwar da man Talaka zai iya a Najeriya amman Ko Ma'aikaci Mai Level 14 baya daukar wannan albashin matakin Jiha ballantana Kananun ma'aikata. Rayuwa tayi matukar tsada. Mutane na mutuwa saboda yunwa, da Tsananin Rashin Lafiya, ga shi Kuma babu wani alamar sauqi daga wajen shugabannin mu.

Allah ka kawo mana mafita, Allah ka kawo mana shugabannni masu tausayi da Jin kan man Talaka. Allah mun Tuba. Ka Dube Mu Saboda Saheebul Fayudhati.

03/10/2024

We are not Part of this SCAM, and we are not encouraging anyone to submit sensitives details to anybody.

Want your business to be the top-listed Media Company in Abuja?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Website

Address


Pent Vill Estate
Abuja