Sawaba
Ƙasa da awanni 24 bayan ziyarar da Shugaban Ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya kai birnin Jos domin jajanta wa al’umma da kuma tabbatar da aniyar gwamnati na dawo da zaman lafiya, wasu sabbin hare-hare sun sake girgiza jihar Filato, lamarin da ya ƙara nuna yadda matsalar tsaro ke da sarkakiya. Rahotanni sun nuna cewa a…
03/04/2026
Rahotannin sirri daga hukumomin leƙen asirin Amurka sun nuna cewa Jamhuriyar Musulunci ta Iran ba ta da niyyar shiga tattaunawa domin kawo ƙarshen yaƙin da ake yi a halin yanzu. A cewar binciken da hukumomin leƙen asiri da dama na Amurka s**a gudanar, gwamnatin Iran na ganin tana cikin wani matsayi mai ƙarfi da zai…
Zargin yunƙurin juyin mulki: Iyalan sojojin da aka tsare sun yi zanga-zanga a Majalisar Dokoki - Sawaba Iyalan wasu jami’an sojin Nijeriya da ake tsare da su bisa zargin shirya juyin mulki sun gudanar da zanga-zanga cikin lumana a harabar Majalisar Tarayya da ke
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Abuja