IDAN RANA Tafito
Duk Wanda Yaga Posting Ɗin Nan🥰
Allah Yasa Yayi Ido Huɗu Da Annabi Muhammad ﷺ
04/01/2025
tofa 😂😂😂😂
03/01/2025
Kuskuren da namiji zai fara yi a rayuwar aurenshi shine ranar da aka kai masa amarya yaje ya dibgi magungunan karfin maza wai din ya bata mamaki.
Kar ka manta ita fa yarinyar nan da ka auro ba sanin harkar nan tayi ba, kuma bata taba yi ba, sannan ko da danyatsa bai taba shiga gabanta ba b***e ya bude shi, ba abinda ta sani saidai tayi fitsari kawai da wurin.
Saboda tsabar rashin imani ranar da zaa kai maka irin wannan kai kuma kaje ka dirkawa kanka magungunan da ko horarriyar mace aka yiwa wannan hadin ranar sai jikinta ya fada mata, zaka saukewa karamar yarinya shi.
Haka zaka je ka wahalar da diyar mutane saboda rashin imani har ka sumar da ita saboda azaba, ka fito kana washe wai kai ga jarumin maza, nan kuwa duk kwaya ce tayi aiki.
Inda matsalar take sai yarinyar nan ta horu a haka, ka saba kure mata lamba minti 30 ko 40 ko awa daya, ta saba da haka, kai kuma sai ya zama in dai baka sha kwaya ba ranar ba za'ayi ba ko kuma in an yin ba zaka wuce minti biyu ba. Wani ma in bai sha kwaya ba ranar sai ya kirkiri mura ko zazzabin karya ana yamutsa fuska ba lafiya, saboda yasan dama ba karfinshi bane na kwaya ne.
A hankali zaka dawo baka gamsar da ita saboda kwayoyin ma sun dena maka aiki sosai ,idan ba'ayi sa'a ba ko dai ta rabu dakai ko ta fada bariki subhanallah.
Don haka sabbin angwaye a guji aikata wannan kuskuren, abi komai a sannu, kure lamba a farko ba naku bane👌
zan bude post din yau da MUHAMMADU RASULULLAH SAW
29/12/2024
Kana da labarin Sahabiyar Annabi dake raye har yau?
Wannan itace bishiyar Buqayawiyya, wacce take a tsaye har yanzu a garin Safawi, dake Kilomita 156 daga Amman, babban birnin kasar Jordan.
Wannan bishiyar ta samu albarka daga Annabi Sallallahu Alaihi wa Alihi wa Sallam, saboda ya huta a inuwarta sa'adda suke wata tafiya da Baffansa Abu Talib. A lokacin shugaba, bai wuce shekaru 12 ba.
Uwar Gida Wai Nikam Kawarki da Tazo Kitso Ɗazu Tanada Mijine🤔
Reply as Uwar Gidana🤪🤣🤪
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Telephone
Website
Address
Gwagwalada
Abuja