Falsafa

Falsafa

Share

13/05/2026

Muna da shirye shiryen yarjejeniya tsakani yen takara da yen dangwale dole ne kafin mu zabe ka da kuma bayan zabenka, mu gaya maka abunda al’umma suke bukata bawai kawai mu zabeka shikkenan kaci bulus ba , zamuzo da tsarin da yen APC, ADC, PRP,NNPP, dama ko wacce jam’iyya da yen kasuwa da limamai da masu unguwanni mu hada hannu muzo da murya daya da kudurin mu,

Wannan shine alfanun siyasa,

Taken mu :
Bamason abamu
Bama son mashing
Bama son kudi
Bama son Taliya

28/04/2026

Kudi
Duniya
Mace

Want your public figure to be the top-listed Public Figure in Abuja?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Website

Address


Abuja