Sky Data Plug

Sky Data Plug

Share

16/03/2026

Ana fargabar fashewar wasu bama-bamai a wasu muhimman wurare a birnin Maiduguri na Jihar Borno a daren ranar Litinin din nan 26/03/2026.

Rahotanni sun nuna cewa lamarin ya shafi kasuwar Monday Market, da bakin Asibitin Koyarwa na Jami’ar Maiduguri (UMTH) da kuma Post Office da ke cikin birnin.

Bayanai na cewa jami'an 'yan sanda sun tura dakaru ciki har masu kwance bama-bamai.

Me za ku ce?

14/02/2026

Shine Kwai

14/02/2026

😹😹

Want your public figure to be the top-listed Public Figure in Abuja?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Telephone

Website

Address


C B N
Abuja