Muaf
WANI DAN KISHIN KASA YASHA DUKA A HANNUN WASU YA DABA
WAYYO NERA DADI JAMA,A
25/02/2022
Nice picture am Barry happy to day thankful for God and my parents
16/01/2022
GASKIYA SOYAYYA BABBAR CUTA CE DOMIN KUWA KAYI ZAMANKA A SINGLE YAFI MAKA KWANCIYAR HANKALI GA WANI TAKAITACCEN LABARI
Na kasance ina matukar kaunarta sannan bani da buri kamar naga farin cikin ta ita din ta kasance farin cikina ina da tarukan buri a kanta idan da gidansu za,a fadamin na tura domin maganar aurenmu zanfi kowa farin ciki domin kuwa kullum cikinc tunanintqa nake da mafarkinta tare da jin shaukin kasancewa tare da ita amma a haka tasa hannunta ta shararamin mari a kumci na na dama saboda son da nake mata na kasa cewa komai sai na tambayeta ko meye dalilin hakan kawai sai ta fashe da dariya don Allah me take nufi da haka?
Wayyo cikina
hahahahahahahahahahahahahahahahahahahahah
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Telephone
Website
Address
Abuja