Arewa Reporters 24

Arewa Reporters 24

Share

25/08/2021

Assalamu Alaikum Masoya Kasar Nigeria πŸ‡³πŸ‡¬ Dama Arewa Reporters 24.

Muna yawan Samun Sakon Al'umma Cewa Suna Turo Sakonninsu A Wannan Shafin Mai Albarka, Kuma Sunason A 'Daura Amma Ba'a 'Daurawa.

Maganar Gaskiya Bawai Bama Son 'Daurawa Bane, Amma idan Mutun Yanason A 'Daura Sakon shi A Wannan Shafin a Arewa Reporters 24 .

Ga Yanda Mutun Zai Turo Sakon shi a Wannan Shafin Shine Katuru Sakon Ta Cikin Kafarmu inda Aka Rubuta Write Something on the Page Tanan Mukeda Damar 'Daukar Sakonku Domin Isarwa Al'ummar Duniya , Amma Kasan idan zaka Turo Sakon Na Gaskiya ne.

Kayi Posting Dinka Ta Cikin Shafin Arewa Reporters 24 Domin Asamu Damar Yadawa Al'ummar Duniya.

Idan kuma Sakon Yashafe Fadakarwane ko Nishadantarwa ne Banda Cin Mutunci Wani Mutun ko Wani Addini Ko Cin Zarafin Wata 'Kabila ko Wata Kasa.

Haka Zalika Banda Kwafan Wata Shafin Batare da Izinin Wannan Shafin Ba.

Kunada Daman 'Daura Abubuwan Dake Faruwa A Yankunanku.

Sharadin Rubutu Da Harshen Hausa Kawai Akabada Izinin Rubutu a Zauren, Ana Kara Nanatawa Banda Zagi ko Cin Mutunci Wani Mutun.

Katabbatar Kasan Sharaden Rubutu kuma Ka'iya Rubutu, Ba Dauko Rubutun Wani ka 'Daura a Shafin Ba.

A Tabbatar Ambi Doka, Domin Zama Daya Daga Cikin Masu Jagoranci a Wannan Shafi ta Arewa Reporters 24

08/08/2021

Majalisar Dattawan ƘASAR NAN TA NEMI A ƘIRƘIRO ƘARIN JIHOHI 20 A TSAKANIN KUDU DA AREWA

Majalisar dattawan Najeriya ta bukaci a kirkiro wasu karin jihohi ashirin daga cikin takatin da shida da ake da su.

ITAI State (daga Akwa Ibom State)
– State status a birnin tarayya FCT
– Katagum State daga Bauchi State
– Okura State daga Kogi East
– Adada State daga Enugu State
– Gurara State daga Kaduna South
– Ijebu State daga Ogun State
– Ibadan State daga Oyo State
– Tiga State daga Kano State
– Ghari State daga Kano State
– Amana State daga Adamawa
– Gongola State daga Adamawa
– Mambilla State daga Taraba State
– Savannah State daga Borno State
– Okun state daga Kogi State.
– Etiti State daga South East Zone
– Orashi State daga Imo da kuma Anambra states
– Njaba daga jihar Imo State
– Excision of Aba State from Abia State;
– Anioma State from Delta State
– Torogbene daga Oil River States da Bayelsa Delta da kuma Rivers states
– Bayajida State from parts of Katsina, Jigawa, and Zamfara states.

Me za ku ce ?

Want your business to be the top-listed Media Company in Abuja?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Telephone

Address


Abuja
AREWAREPORTERS24