Info Hausa

Info Hausa

Partager

20/05/2026

Yayin da yau saura mako guda da bikin sallar layya a sassan Duniya, a Kamaru kuwa magidanta ne suke kokawa kan yadda raguna s**a yi tsada ainun, da alama da dama daga cikinsu ba za su yi yanka a bana ba.

Zakari Sadou daga Douala Kamaru da karin bayani

03/05/2026

Kamfanin sufuri Albarka line express na Alhaji Mouhaman Awal Galadima ya kaddamar bikin sabbin motocin sufuri 15 domin inganta harkokinsa na sufuri a Kamaru.

Rahoto: Zakari Sadou

Vous voulez que votre entreprise soit Arts & Divertissement la plus cotée à Douala ?
Cliquez ici pour réclamer votre Listage Commercial.

Type

Art

Site Web

Adresse


New Bell
Douala