ArewaFirm Tv

ArewaFirm Tv

Partager

30/05/2026

Yadda China Ke Cin Gajiyar Arzikin Afirka – Gaskiyar da Ba Kowa Ke Faɗa Ba!

Photos from ArewaFirm Tv's post 29/05/2026

Abdulsalam Gwarzo Ko Abba; Wa Kanawa Za Wu Zaɓa A Matsayin Gwamnan Kano A Zaɓen 2027?

27/05/2026

DA DUMI-DUMI: Atiku Ya Lashe Zaben Fidda Gwani Na Jam’iyyar ADC

Atiku Abubakar ya lallasa Rotimi Amaechi da Mohammed Hayatudeen wajen samun tikitin takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar ADC.

Sakamakon zaɓen ya nuna cewa Atiku ya samu ƙuri’u 1,855,787 inda ya zama wanda ya lashe zaɓen fidda gwani na jam’iyyar.

Amaechi ya zo na biyu da ƙuri’u 509,397, yayin da Hayatudeen ya samu ƙuri’u 180,903.

Jimillar ƙuri’un da aka kaɗa a zaɓen sun kai 2,546,457, yayin da jimillar mambobin jam’iyyar da s**a cancanci zaɓe s**a kai 3,113,599.

Shin ya kuka ga wannan lamarin...?

27/05/2026

Ina yima yan niger 🇳🇪 da masoyana barka da sallah.

Vous voulez que votre entreprise soit Entreprise De Médias la plus cotée à Gombe ?
Cliquez ici pour réclamer votre Listage Commercial.

Adresse


Gombe