ASAM Photography
😄 😁 🤣 😂
10/07/2023
Guguwar rusau ta iso jihar Katsina.
Gwamnatin jihar Katsina a ƙarƙashin gwamnan Dikko Umar Radda ta shirya fara gudanar da rusau a jihar.
Gwamnatin jihar ta bayar da umarnin rushe gine-ginen da aka ƙaƙaba akan magudanun ruwa a babban birnin jihar domin kaucewa ambaliyar ruwa.
Hakan na zuwa ne dai bayan ambaliyar ruwa ta ɓarna a cikin ɓarna Katsina bayan an samu ruwan sama kamar da bakin ƙwarya.
Sai dai, rusau ɗin ba kawai cikin birnin Katsina zai tsaya ba, har da sauran wasu wurare da gwamnatin jihar ta ambato.
Duba sashin bayani domin samun cikakken labarin.
10/07/2023
Duk Macen Da Ta Dauki Namiji Uba, Za Ta Rayu Cikin Aminci Kuma Za Ta mutu Sarauniya Da Yardar Allah, Cewar Zainab Muhammad (Hajiyar Pi)
24/04/2023
🎉SALE (280 AED)🎉
📍RAM 8GB
📍SSD 512 GB
📍Processor 8th Generation
📍Intel® Core™ i7 3.40 GHz
📍 Touch panel
📍 Display 2in1
📍 Convertible Type
📍 Active Pen Standard
📍1 year international Warranty
📍Cash on Delivery
📍 Price Only 280 Dirham
📍delivery time 3 days
HURRY ONLY LIMITED STOCK
WhatsApp +971 52 371 5282
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Telephone
Website
Address
Dubai