Taska

Taska

Share

Photos from Taska's post 23/06/2026

Wannan littafin mai suna (Yin Nasara Zabi ne) yau na sameshi bayan na kwashe shekaru kimanin biyu ban karanta kowane irin littafi ba....

Shin kun yarda cewa (Mutum ya yi Nasara zabinsa ne?)

Duka wanda ya bada ra'ayinsa inshallah bayan na kammala karanta wannan littafi zan dunkulo saƙon da mawallafin littafin nan yake kokarin isarwa na kawo masa...

Na san wasu ma tun daga contents din littafin za su iya samar da fikira game da abin da mawallafin yake son isarwa.

23/06/2026

Koya min kalma daya mai kyau na turanci da ma'anarta a Hausa
(eg. Wet / Jiƙewa ko lema)
💺

Want your practice to be the top-listed Law Practice in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Website

Address

Kano
810241