Habij Collections
21/01/2022
Saukar da manhajar Android Na ZamaniWeb!
Kaman yadda kuka sani, ZamaniWeb manhajar yanargizo ne da ke bayar da daman gina shafukan yanar gizo a saukake, ta hanyar amfani da browser, irin su Opera, Chrome da dai sauran su.
A yau muna gabatar maku da sabon manhajar mu na Android domin sarrafa shafukan ku a saukake, ba tare da sai kun yi amfani da wani browser ba.
Wannan manhajar waya yana aiki ne tamkar yadda browser ke yi wajen budo manhajar yanargizon ZamaniWeb. Sai dai zai ba ku daman saurin shiga, da kuma saukin sarrafa shafukan ku a wayoyin ku na Android.
Za ku iya saukar da manhajar yanzu a Google Play Store: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.urlgapp.app1640901540028
Click here to claim your Sponsored Listing.