ASEEL
16/06/2026
MUHADHARORIN ASHURA
أعظمَ اللهُ أجورَنا وأجورَكم بمصابِنا بالحسينِ عليه السلام، وجعلَنا وإياكم من الطالبين بثأره مع وليِّه الإمام المهدي من آلِ محمدٍ عليهم السلام.
Insha Allah za mu fara kawo maku Muhadharorin Ashura, wanda Malamai daban-daban za su gabatar, kamar:
1- Sheikh Muh’d S. Ɗahir
2- Sheikh Muh’d Ibrahim (Gausu)
3- Sheikh Usman Bashir
4- Sheikh Abubukar A/Razaq
5- Sheikh Abuzarr Khamis.
Za a fara daga yau 1 gawatan Al-Muharram, 1448H har zuwa 5 ga wata, daga nan kuma wasu Malaman za su cigaba.
Sai ku kasance da shafukanmu a kowace rana misalin ƙarfe 8:30pm (agogon Nigeria).
Allah Ya yi mana taufiƙi baki ɗaya.
#وفاءللحسين
ASEEL Media
16Jun2026
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
820101