KEE R

KEE R

Share

Photos from KEE R's post 22/12/2025

I am learning and growing every day

03/11/2025

KIM IVERSEN YAR JARIDA A AMURKA TACE...

Shugabannin Amurka suna shirin kaiwa Nigeria yaki ne ba wai saboda ikirarin da suke akan Kiristoci ba, sam sam ba shine dalili ba, kyakkyawar alakar dake faruwa tsakanin Nigeria da Kasar China musamman a bangaren BELT AND ROAD INITIATIVE shine dalili...

Kim tace. ..

Daga farkon shekarar 2025 zuwa yanzu an sanya hannu a yarjejeniyoyin gine gine wadanda darajarsu ta haura dala biliyan 21 wanda hakan ya sa Nigeria zata kasance kasa mafi girma da zata amfana da shirin Belt and Road Initiative a shekarar 2026 zuwa 2030 a Africa..

Sannan Amurka tana da masaniya akan wasu yarjejeniyoyin da aka sanyawa hannu tsakanin China da Nigeria wacce China zata fara ayyukan inganta abubuwan more rayuwa a Nigeria tare da samar da hanyoyin jiragen kasa tsakanin jihohin Nigeria hakan bai yiwa Amurka dadi ba domin tasirin da take dashi zai cigaba da zaizayewa ne a Africa idan ta bari China ta samar da abubuwan more rayuwa a Nigeria..

Akwai wasu sanya hannun da akayi a bangaren Mak**ashi da Masana’antu tsakanin Nigeria da China wanda shima baiyiwa Amurka dadi ba inji yar jarida Kim Iversen...

Kim Iversen ta karasa da cewa haifar da rudani tare da yaki a Nigeria shine kawai mafita ga Amurka a wannan lokacin don haka ne ta fakaice da maganar Kiristoci take son cimma burinta na lalata shirin Belt And Road Initiative ...

Zamu saka jawabin Kim Iversen cikin harshen Turanci a shafin Biyora Online TV

20/10/2025

📌

10/10/2025

HANYOYI 10 DA C**A KE RUSA RAYUWAR MATASHI A HANKALI.

MATASHI: KAFIN KA CE 'BET', GA HADARI GUDA 10:
Caca/Betting yaudara ce ta samun kudi cikin sauki. Ga ainihin gaskiyar abin da take yi:

1.JARABA MAI TSANANI:
Yana k**a ka k**ar ƙugiya, ba za ka iya dainawa ba koda kana asara. (Addiction)

2.TALAUCI DA BASUSSuka:
Zai cinye maka duk kuɗinka ya jefa ka cikin basussuka marasa iyaka.

3.DAMUWA DA BAƘIN CIKI:
Rashin nasara yana kawo baƙin ciki, tashin hankali, da rashin bacci.

4.HANYA ZUWA GA SATA:
Idan kuɗi sun ƙare, c**a tana tura mutum zuwa ga satar kuɗin wasu.

5.RUSHEWAR ALAƘA:
Za ka fara yi wa iyalanka da abokanka ƙarya don ka ɓoye asarar da ka yi.

6.RASA AIKI KO MAKARANTA:
Hankalinka zai karkata daga aiki ko karatu zuwa kan c**a kawai.

7.RUƊIN SAMUN ARZIKI:
Yana sayar maka da mafarkin ƙarya, ya hana ka aiki tuƙuru.

8.RASHIN ALBARKA DA IMANI:
Haramun ne a addini kuma yana gusar da albarka gaba ɗaya a rayuwa.

9.BIN HASARA:
Za ka ci gaba da c**a don ka ciko asara, amma sai ƙara zurmewa kake yi.

10. ZUBAR DA MUTUNCI:
Yana sa ka raina kanka kuma ka zama abin tausayi a idon mutane.

Gumin goshinka shi ne ainihin 'Jackpot' ɗinka. Saboda haka ka AJIYE BETTING.
Kee R Zamany ✍️

09/10/2025

🏆 MAL. NASIRU AHMAD EL-RUFA’I FOOTBALL COMPETITION

Theme: Peace & Unity
Zone One (1)

📍 Participating LGAs:
1️⃣ Zaria
2️⃣ Sabon Gari
3️⃣ Soba
4️⃣ Lere
5️⃣ Ikara
6️⃣ Kubau
7️⃣ Makarfi
8️⃣ Kudan

Sponsored by: Hon Aminu Sani Minister & Zone One Youth Leader, Kaduna State

Photos from KEE R's post 14/09/2025

Dan takaran majalisan jahar KADUNA na Za6en cike gurbi na Zaria kewaye karkashin jam'iyar mu na SDP, Hon. Nuhu Abdullahi Sada mai Capacity, dan takaran da ya kafa tarihi a jahar KADUNA da babu irin shi.

A saboda za6en shi duk wani dan siyasa dayake ji da kanshi a jahar KADUNA sai da yazo Zaria Saboda kawai anaso sai an kada shi a za6e, saboda shikadai ne dan takaran da yafi kowa kar6uwa, yafi kowa farin jini a Zaria acikin Yan takarkarin.

Saida ak**ai taran dangi kafin aka iya kadashi a za6en, ahakan saida aka haďa da siyan kuri'a da haďin bakin INEC sannan aka iya kada shi...... Da wannan kowa yasan babu wani dan takara mai wannan record din a Zaria.

Shine ya halarci wannan Nadin sarautar na Maga- Isan Zazzau, Wanda akayi shi Yau a fadan Mai Martaba Sarkin Zazzau Amadu Bamali da karfe 10am na safen Yau, muna masa fatan Alkhairi, Allah yasa albarka.

13/09/2025

Yak**ata Ofishin Chairman Na Zaria
Sudinga yimana Dallah Dallah Mudinga Ganin Inda kudadenmu Suke Zuwa😁

Yanzu Wannan Uwar KUDI
Kome Office tayi dasu Oho,
Anbarmu da Yara Yan DATA dakayi magana Su hauka Da Haushi Kamar Tsofaffin Do**gs🙄

Idan kasamu Wanda kwakwalwarsa Atoshe Take Yanzu Sai yacemaka Ai Office din babu ko sisi
Kakaki nema yake taimakon yan zaria da rice and Taki 😂😂

Maganar gaskiya Zaria TANA SAMUN MANYAN CASH, ZAGE-ZAGEN YAN MEDIA NE YASA WASU SUKE TSORON AYIMUSU QAGE DA ZAGIN YAN KWALTA 😂😂

Photos from KEE R's post 04/09/2025

Na cigaba da gudanar da ban-gajiya da godiya ga Al’ummar Zaria Kewaye bisa kauna da goyon bayan da kuka nuna min a zaben cike gurbi na 16 ga August, 2025.

Ina Kara gode muku, kuma in sha Allah Zan cigaban da tsayawa tsayin daka wajen kawo cigaba, sauyi da walwala ga yankinmu in sha Allah.

Hon Nuhu abdullahi sada

Photos from KEE R's post 04/09/2025

Innalillahi Ina gwamnatin Nigeria 😭😭😭 Ga sojan ta,, Hannun yaran ta😭😭😭😭

Want your public figure to be the top-listed Public Figure in Zaria?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Website

Address

Zaria