Mai Martaba

Mai Martaba

Share

Photos from Mai Martaba's post 20/01/2026

SARKI SANUSI YA KOMA AJI DOMIN KARANTAR ILIMIN SHARI'A A JAMI'AR KANO

Abubakar Sadiq Galadima

A ranar Talatar nan ne Sarkin Kano, Muhammad Sanusi na II, ya fara zuwa Jami'ar Northwest, Kano, a matsayin dalibin neman ilimin zama Lauya.

Sanusi na II ya haɗu da abokan karatunsa wato sauran ɗalibai a safiyar talata, sanye da doguwar riga baƙa tare da farar hula.

Ya zauna a ajin tare da dalibai da suke aji guda wato aji biyu na tsangayar.

Matakin na zuwa ne bayan jami'ar ta yi masa tayin shiga, domin neman ƙwarewa a harkokin Shari'a.

Jam'i,’ar ta ce an yanke shawarar ne saboda gogewarsa a fannin shugabanci, tattalin arziki, da kuma hidimar jama'a.

An kafa Jami'ar Northwest a shekarar 2012, tana ɗaya daga cikin jami'o'i biyu mallakar jihar Kano.

Dawowar jami'ar ta biyo bayan kammala yin rijista kamar yadda kowani ɗalibi yake yi kafin ya shiga aji.

Sanusi II, wanda ya riga ya sami digirin digirgir (PhD), tsohon Gwamnan Babban Bankin Najeriya (CBN) ne kuma ya kasance mai fada a ji.

Kasancewarsa a harabar jami'a ta jawo farin ciki ga matasa 'yan ajinsu, waɗanda s**a bayyana wannan lokacin a matsayin alama ta darajar makarantun.
゚viralvideo

27/09/2025

Wani caption yafi dacewa da wannan hoton???

Photos 19/04/2016

Abubakar Sadeeq Galadima (Jouro Maudo)

Photos 19/04/2016

Abubakar Sadeeq Galadima Jouro Maudo

Want your public figure to be the top-listed Public Figure in Utako?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Address

Mafemi Crescent, Abuja
Utako