Darus Sunnah

Darus Sunnah

Share

Shafin dake yada ilimi da tarbiyya bisa Al‑Qur’ani da Sunnah, Ku kasance tare damu domin samun hasken Makaranta.

11/04/2026

NEMAN ILIMI WAJIBI NE — GA KOWANE MUSULMI 📖 ✨

Manzon Allah ﷺ ya ce: “Neman ilimi wajibi ne ga kowane Musulmi.”

Ilimi shi ne hasken rayuwa, kuma shi ne gadon Annabawa. Duk wanda ya nemi ilimi saboda Allah, zai sami daraja a duniya da lahira.

“Ilimi haske ne, jahilci duhu ne.” ✨

Kuna neman Makarantar addini wacce zaku iya karatu daga gida cikin sauƙi???

Darus Sunnah tana koyar da litattafan addinin islama cikin salo mai sauƙin fahimta ga kowa

Karatun Online — WhatsApp

Ku tura mana saƙon "Ina son shiga Darus Sunnah" ta inbox 📥

Ko ku tuntuɓemu ta waɗannan numbers

+234 906 141 9727
+234 803 988 1339
+234 816 991 7328

29/12/2025

Darus Sunnah 📚

Telephone

Website