Habibu Shugaba

Habibu Shugaba

Share

SASHEN HADDAR QUR'ANI DA NA QIRA'AT (DAY & BOARDING) AGARIN SOKOTO

Iyaye masu neman makarantar Tahfiz (Day ko Boarding) domin su saka ƴaƴansu ga dama ta samu

ku tuntubemu a👇
https://wa.me/message/IA64ZDPCXX2UB1
https://wa.me/qr/2CTNNTOF5H3FA1

Photos from ELHANEEF’s RECITATIONs's post 25/05/2026

Lallai wannan rubutu abun dubawa ne da idon basira

Bai kamata ƴan uwa ƳAN MEDIA su mayar da fuskokin kannenmu mata hafizai abun talla ba

Ya kamata ace fuskokinsu suna da tsadar da s**a wuce kowa zai iya ganinsu a Media a arha

Ina kyautata zaton suma MATAN suna son haka kuma suna jin dadin tallar da ake yi da su musamman a wannan lokaci na fitinar Neman Trending

Amma dai su ji tsoron Allah su sani ƙimarsu da darajar su ta wuce arhar da fuskokinsu s**a yi a MEDIA a wannan lokaci

Allah ya bamu ikon gyarawa

Photos from Rariya's post 25/05/2026

Lallai har yanzu da sauran Mutanen Zamfara Musamman MATA

Akwai yiyuwar waɗannan za su iya karbar taliya su sake zaɓen mutanen nan

Allah ya sauwaqa

25/05/2026

Telephone

Website