ZARIA CLOTH

ZARIA CLOTH

Share

09/09/2025

MASU FOLLOW FOR FOLLOW YAU META SUN JUYO KANKU ❌

Yau Meta Team sun Mayarda Hankalinsu Kan Masu Spamming Kusan 75% Dan Haka sai a Kula sosai asan salon da za'ayi Domin Gujewa Disable na Account.

Shi Follow For Follow Abinda yasa take Zama Spamming shine Maimaita Kalma Multiple Times Misali:
• Done ✅
• Follow
• Follow Back 🔙
• Let's Go 🚶🏻‍♂️ da Sauran.

Kadinga Maimaita Kalma a Dan Karamin Lokaci hakan yanasa Meta Suyi Tunanin Robot 🤖 ne Aka Saitashi Yakeyin Wannan Aikin.

To sai su Tsayarda Yaduwar Page din din (Page Transmitting) sai s**e sai Kayi Verification 🤳🏻 Shima Verification din Sai Kanada Wadan Nan Abubuwan:-
1️⃣ Sunanka sai yayi Iri Daya Dana NIN dinka.
2️⃣ DOB dinka Shima sai yayi k**a da na 🪪 dinka.
3️⃣ Hoton Kan DP dinka Sai yayi Kamada na NIN dinka
4️⃣ Hoton da Zaka dauka na Facebook Verification sai yayi Dai dai danakan DP dinka Dakuma Nakan NIN dinka.

Ana Samun Matsala na Mustach na Daya daga cikin Wadan Nan Abubuwan 👆🏻 to Abokina Kaje ka Bude Wani Account din Kawai Amma dai Wannan kunyi Bankwana 👋🏻

09/09/2025

Telephone

Website