Lukman Tambuwal

Lukman Tambuwal

Share

24/06/2026

Wannan itace maganar gaskiya, a hukunta wannan DPO

24/06/2026

Inequality mai dauke da fraction

23/06/2026

Assalamu alaikum 'yan kasuwa masu tallata kayansu a social media.

Zan ba ku wannan shawara kyauta:

Mafi yawancinku ba kwa saka farashin abubuwan da kuke talla, sai dai ku ce mai buƙata ya yi muku DM. Hakika, ambar ku a baya ba ku sani ba.

Wanda yake saka farashin kaya ya fi ku samun ciniki, domin wanda yake da niyyar siya tun da farko zai bibiya domin ya saya.

Akwai mutane da yawa k**ar ni, waƴanda ba sa tambaya idan ba su ga farashin kaya ba.

Wasu s**an ƙi saka farashi domin kada a je a nemo wanda ya fi nasu araha. Toh ai kasuwanci compet**ion ne. Sai ka sayar a farashin da ba za ka faɗi ba, a lokaci guda kuma mai siya zai ji sauƙin yanke shawarar siya. Wannan zai ba ka damar saurin siyarwa har ka sake siyo wani.

22/06/2026

Kowa sai ya gyara halayen sa.
Iyaye akwai aiki babba a gaban ku.

Telephone