Chashiyah Tech.
MY FAVOURITE FOOD My mother cooks all out food at home.The food are so delicious that al_wayas look for word to meal time lenjoty all the food that my mother cook is my favourite food is jallop rice cooked with palm oil and meat i call it {paolm oil jallop rice}we al_ways eat my jallof rice every monday and friday on evening, i al-ways i cant wait to get home after school on monday.This is because
LABARAN K A R Y A
Lallai ne musulmi ya nisanci labaran karya, labarin da baka da yakinin ya faru amma ka dinga bada labarinsa.
Illar labaran karya saurin tada fitina da haifar da gaba tsakanin Al’umma. Amma Kuma tozarci ne ga masu yi ranar ALKIYAMA.
UBANGIJI (SWT) Yace;
“Kuma kada ka bi abin da ba ka da ilimi game dashi. Lallai ne Ji da gani da zuciya, dukan wadancan(mutum) ya kasance daga gareshi wanda ake tambaya.”
MALA’IKU suna ajjiye da abin da mu ka aikata,
Kuma kowa sai ya karanta littafinsa ranar Al’kiyama, Ka fara tabbatar da inganci labari kafin ka fadi Ko ka yada a social media.
UBANGIJI (SWT) Yace;
“Ya ku wadanda s**a yi Imani! Idan fasiki ya zo muku da wani babban labari, to, ku nemi bayani, domin kada ku cuci wadansu mutane a cikin jahilci, saboda haka ku wayi gari a kan abin da kuka aikata kuma masu nadama.”
Allah ka bamu ikon tsayawa a kan gaskiya da fadinta.
& -iklimah
10/05/2025
Masha Allah
Allah yasa kun hadu cikin nasara, ya ba ku zaman lafiya da zuria tagari.
Barakallahu lakum Wa baraka alaikum Wa Jama’a bainakum fi Khair.
Click here to claim your Sponsored Listing.