A5 Sickle Cell Support Initiative

A5 Sickle Cell Support Initiative

Share

The Foundation Is Mainly Set For the Purpose of Helping and Aiding Sickle Cell Warriors in Terms of Offering Assistance, Support, And Awareness on Sickle Cell Disorder.

13/02/2026

Assalamu Alaikum!!!

Alhamdulillah! Cikin ikon Allah wasu bayin Allah sun tura mana da temako, mun sayi wasu magunguna da aka rubuta ga marasa lafiya masu laruran amosarin jini (Sickle Cell), Saura gwaji na (X-Ray) = N8,000

*Da kuma kudin Maganin Patient na biyu = 16,750

Jimilla = N24,750

Haryanzu kofar gudummawar mu a bude take ga wanda Allah ya basu iko domin sayan sauran.

Ubangiji Allah ya saka da mafificin alheri yasa Aljannatul Firdausi ta zama makoma.

Za a iya tura gudummawa kai tsaye zuwa asusun ƙungiyarmu domin temaka musu.

Lambar Asusu: 7066477450
Sunan Asusu: A5 Sickle Cell Support Initiative
Banki: MoniePoint

Ko kuma

Lambar Asusu: 1220232325
Sunan Asusu: A5 Sickle Cell Support Initiative
Banki: Zenith

Mungode.

Aliyu Bakama
Executive Director
A5 Sickle Cell Support Initiative

Want your practice to be the top-listed Clinic in Potiskum?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Telephone

Address

No39 Umaru Ngenzelma Shopping Complex Near Izala Central Mosque
Potiskum
622101

Opening Hours

Monday 09:00 - 17:00
Tuesday 09:00 - 17:00
Wednesday 09:00 - 17:00
Thursday 09:00 - 17:00
Friday 09:00 - 16:00