Pi KYC

Pi KYC

Share

Photos from Pi KYC's post 06/04/2023

RAMADAN TAFSIR CLOSING DAY!🥰

Kai tsaye daga babban masallacin jumma a dake Abuja inda maulana Prof. Ibrahim Maqari (H) ya rufe karatun tafsirin Alqur'ani da yake gabatarwa duk shekara saboda wasu dalilai na uziri yana bada haƙuri ga masoya da mabiya masu sauraron karatun

Allah ya amfanar damu abinda mukaji Allah ya saka masa da Alkhairi ya ƙara masa lfy da tsawon rai Allah ya kaimu shekara mai zuwa 🙏

06/04/2023

Allhamduliliah ala kul
Li kalin shukuran lillah

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Potiskum?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Telephone

Website

Address

Hausawa Asibiti Word Bakinyan Tandari
Potiskum