ABBA DAN,OGAh

ABBA DAN,OGAh

Share

29/04/2026

Fadar shugaban Najeriya ta ce tunda tsohon shugaban ƙasa Muhamadu Buhari ya kammala shekaru 8 akan mulki, to dole ne shugaba Tinubu shi ma ya cika shekaru 8 kafin ya sauka.

Wannan na a matsayin martani ga tsohon matakin shugaban ƙasa Atiku Abubakar da ya ce yana ganin lokaci ya yi da ɓangaren kudancin Najeriya za su bar shugabancin ƙasar.

13/04/2026

Wannan ba kuskure ba ne. Wannan kisan kiyashi ne.

Fiye da rayuka 200 a Jihar Yobe na maza, mata, yara, sun salwanta ba a hannun abokan gaba ba, sai dai a hannun waɗanda aka ɗora wa alhakin kare su. Ƙasuwa ta koma makabarta. Iyalan da aka bari suna binne ‘yan uwansu cikin tashin hankali. Ƙasa na zubar da jini… kuma wai ba ma yau aka fara ba.

Sau nawa za mu ci gaba da kiran wannan “kuskure”?
Sau nawa ne uwaye za su yi kuka kafin a kira irin wannan sakaci laifi?

Idan masu kare jama’a s**a zama barazana, to ina talaka zai sa kanshi?

Dan Bello yace:
Rayuwar talaka ba abun gwaji ba ne. Ba target ba ce. Ba kuskure ba ce.

Ya kamata a yi adalci, kuma kowa ya gani a fili.

Want your public figure to be the top-listed Public Figure in Nguru?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Address

Nguru