Kind Bash
09/02/2025
Back to training
21/06/2024
Alhmdllh evening from My life
Wata rana zanyi baccinda bazan taba tashiba!😠Idanuwana zasu rufe rufewa na har abada!
Zantafi tafiyar da babu dawowa! Ahankali za'a dinga mantawa dani kamar yadda aka manta da magabatana! Wasu zasuyi kewata alokacinda s**a tina dani!
Fatana da Addu'ata akoda yaushe Allah ubangiji kasa mukoma agareka kana mai farinciki damu, Burina Allah kasa kalmarmu takarshe dazamu furta ta kasance: LA ILAHA ILLALLAH MUHAMMADUR RASULULLAH (ﷺ) AMEEN 🤲
ALLAHUMMA SALLI ALA SAYYIDINA MUHAMMADIN WASALLIM WA'ALA ALIHI WASAHABIHI WASALLIM
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Maiduguri