Fineboy super

Fineboy super

Share

01/04/2026

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Beacky Lynch, Remi Aday, Smart Arizona, Osaretin Emmanuel, Wisdom Daniel, Evans Paul, Jarry Godsave, Art Djhmix, Okoye Charles, Omotayo Tayo, Justice Morgak, Sao Hassan, Isreal Ayoola, Abako Felix, Baba Ak Junior, Christiana Babuje, Agada Godwin, Hassanatu Turay, Young Monet, Baddozky Marlians, William Fello, Yakubu David Pate, Probity Goodie

31/03/2026

"Wizkid made me look like an upcoming artist,
when he ft me on my track big time,

Lyrics no dey finish for him mouth,
Baba is not getting tired,

his voice never gets weak, always steady,
flowing like water, never dry, always ready,

no matter the pressure, he stays on top,
his grind, his hustle, no one can stop.

His energy is endless, always bringing fire,
never slowing down, always taking it higher."

— Odumodublvck

26/03/2026

Rundunar Sojojin Najeriya ta sanar da fara rajistar yanar gizo domin ɗaukar sabbin sojoji karo na 91 (RRI), ga masu sana’a da waɗanda ba su da sana’a.

A wata sanarwa da ta wallafa a shafinta na Facebook, rundunar ta ce za a fara rajistar ne daga ranar 30 ga watan Maris zuwa 17 ga Mayu. Ta bayyana cewa shirin a buɗe yake ga duk ‘yan Najeriya da s**a cancanta, tare da jaddada cewa rajistar kyauta ce, sannan ta gargadi masu neman aikin da su guji ‘yan damfara.

Rundunar ta ce dole ne masu sha'awa su kasance ‘yan Najeriya ta haihuwa kuma marasa aure. Haka kuma ana bukatar su mallaki lambar shaidar ƙasa (NIN) da lambar banki (BVN).

Ta ƙara da cewa dole ne su kasance cikin koshin lafiya ta fuskar jiki da kwakwalwa, kuma ba su da tarihin aikata laifi.

Dangane da ilimi, ana bukatar aƙalla darussa huɗu da s**a haɗa da Turanci, a zama biyu kacal, daga jarabawar WASSCE ko GCE ko NECO ko NABTEB.

Masu neman shiga a matsayin masu sana’a kuma dole ne su gabatar da takardun shaidar sana’a ko ƙwarewa.

Game da shekaru, waɗanda ba masu sana’a ba dole ne su kasance tsakanin shekara 18 zuwa 22, yayin da masu sana’a ba za su wuce shekara 26 ba zuwa ranar 30 ga Yuni. An kuma kayyade tsayi mafi ƙanƙanta da mita 1.68 ga maza da mita 1.65 ga mata.

Rundunar ta ƙara da cewa waɗanda aka zaɓa za a tantance su a jihohinsu daga 9 zuwa 23 ga Yuni.

Want your public figure to be the top-listed Public Figure in Maiduguri?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Telephone

Website

Address

Maiduguri