Sabilar Rashad Islamic Center Borno State Chapter

Sabilar Rashad Islamic Center Borno State Chapter

Share

29/08/2025

❗Please share and repost. 🙏🙏🙏❗
Sabilar Rashad Islamic Center Borno State Chapter Tana neman Tallafawar al'umma domin cigaban wannan littafi Mai taken HUKUNCE HUKUNCEN JINI GA MATA ta fannoni kamar haka
*Bada gudunmawar kudi wurin buga littafin dayawa don ya riski al'umma ta ko ina
*Yaɗa wannan video ta fannonin social media baki daya domin a samu tallafawa ta ko ina.

Domin ɗaukaka addinin Musulunci domin taimakawa yen uwa musamman mata
Allah ya bada ikon taimakawa. Ameeen ✅

Announcer : engr Ali Usman Ali
Sec.gen. SRIC

18/07/2024

WA'AZI‼️‼️‼️:-
Amadadin D.G HAMZA UMAR Director General na Sabilar-Rashad Islamic Center na Jahar borno Nake gaiyatar al-ummar Musulmai zuwa ga halartar Wa'azinta mai taken GYARA-KAYANKA Wadda Za'agudanar dashi kamar haka:-
WAJEN TARO:-Masallacin Ba'ana Abiya dake Kusa da Gidan Lawan na anguwar Fori.
RANA:-Ran Jumma'a 19/7/2024 in shaa Allahu.
LOKACI:-Da Zarar anyi sallar magariba.
MALAMAI MASU WA'AZI:-
(1)Sheikh Abubakar Muh'd Ba'ana bulabulin
(2)Ustaz Ahmad Saleh.MALAMI MAI

TA'ALIKI:-Sheikh Abubakar Zannah Jidda.Allah Yabada ikon halarta.
Ameeeeen 🙏🙏

Sec gen SRIC Maiduguri engr Ra'es

29/05/2024

INNA LILLAHI WA INNA ILAIHI RAJI'UUN:-Allah Yayiwa Kawun Ustaz Ahmad Saleh (Zannah Ruma na borno BA ZANNAH UMAR ZANNAH ARI rasuwa.Za'ayi jana'izarsa ayau da karfe 4pm,anan Babban gida fadar Dan-uwansa ZANNA RUMMAN BORNO KUMA LAWANIN LIMANTI 2,anan anguwar limanti 2 amaiduguri.Allah yajikansa da rahama,Allah Yasa al-jannar fir'dausice. makomarsa.Ahmad Saleh,Chairman SRIC na Jahar borno.

From sec.gen SRIC Engr Ali

10/05/2024

DAURIN AURE:-Sabilar-Rashad Islamic Center na Jahar borno Zatagudanar da daurin auren wata yarinya da tamusulunta mai suna FATIMA anan anguwar Gwange 3 bayan izini da koto tabaiwa Santar.Za'agudanar da auren agobe
Assabar 11/5/2024
da karfe 9:00am,in shaa Allahu,
anan Gwange Sabon layi,layin farin masallacin windor goma sha-biyu,maiduguri.

Engr Ra'es. Sec. Gen social media SRIC

Want your school to be the top-listed School/college in Maiduguri?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Website

Address

Gwange 111 Ward Maiduguri
Maiduguri