DAN ALI TV

DAN ALI TV

Share

13/11/2025

Wucewar Karamin Minister Garin Kucheri Dake Ƙaramar Hukumar Mulki ta Tsafe...

Photos from DAN ALI TV's post 13/10/2025

SANARWA TA MUSAMMAN!!!

Hon Isah Mukhtar Gusau (IG) ya zakalo mutane 40 Maza da Mata hazikai, jajirtattu kuma Yan gani kashenin jam'iyyar PDP na rumfunan Zabe 001, 046 da 047 na Mazabar Tudun Wada, Gusau, Zamfara State.
Duk wanda sunan shi ko sunan ta ya fito a cikin wadannan sunayen zai amfana da kudi naira dubu hamsin (N50,000) kowannen su a matsayin tallafi daga HON MUKHTAR ISAH GUSAU (IG)
Duk wanda yaga ko taga sunanta a cikin wadannan sunayen da muka wallafa ya kira wannan lambar wayar 08100004862 Ranar litinan 13th October, 2025 da karfe hudu 4pm na marece domin karbar FORM, duk wanda ya cika FORM ya tabbatar ya dawo da FORM zuwa ranar Jumu'a 17th Oct, 2025.

Za'a soma biyan kudaden da zarar ankammala dawowa da forms.
Wannan aikin da Hon Mukhtar Isah Gusau IG keyi koyi ne daga kyawawan ayukkan Mai daraja Gwamna Dauda Lawal na tallafawa al'umma.

Allah ya sakama Hon Mukhtar Isah Gusau IG da mafificin alkhairi, Allah ya yawaita muna ire iren su IG a cikin jam'iyyar PDP ta Jihar Zamfara.

Ɗan Ali Online Tv
+2347065535695

28/07/2025
20/07/2025

أم الـقـرىٰ لـتـحـفـيـظ الـقـرآن والـــدراســات الإســلامـيـة

UMMUL QURA LITTAHFIZUL QUR'AN WADDARASATIL ISLAMIYYA

MUSABAƘA! MUSABAƘA!! MUSABAƘA!!!

A MATAKAI KAMAR HAKA
HIZIB 1 zuwa 5

DAGA USRORI KAMAR HAKA:-

1. USRATU ABUBAKAR ASSIDDIQ
2. USRATU ABDULLAHI BIN UMAR
3. USRATU ABDULLAHI BIN MAS'UD
4. USRATU ABDULLAHI BIN ABBAS

Muna Roƙon Allah Ubangiji ya bada Sa'a
.......✍️
Shafiu Aliyu Ladan
School Secretary

Want your organization to be the top-listed Government Service in Magami?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Telephone

Website

Address

Magami