saadm65

saadm65

Share

29/05/2025

All time available

11/01/2024

Ya Allah ka hana mu ganin dariyar maƙiya, ka tabbatarwa Gov. Gawuna da nasarar sa a gobe Juma'a, Amin.

10/01/2024

Yauwa Motar Daukar Amarya Ta Shirya 🤸🤣🤸🤣

08/01/2024

Wani Dan Qungiya
Ya ce muma fa muna posting din nan ne kar ace mun sare
Hhhh Gawuna yazo InshaAllah

04/01/2024

Allah mai iko! Wato nan da mako guda In Sha Allah Gawuna da Garo sun hau mulki, sannan yan kungiya da Kantoma sun bar mulki har abadan abadah! Kai jama'a! 🤡

Want your public figure to be the top-listed Public Figure in Lagos?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Telephone

Website

Address

Lagos
2131