3S TV
Safalma TV/Radio kafar yada labarai ce da aka kafa domin samar da ingantattun labarai da s**a shafi al'amuran yau da kullum, siyasa, kasuwanci, al'adu, wasanni, ilimi, lafiya da dai sauransu a jihar Katsina, Nijeriya da ma sauran sassan duniya. Ba mu yada labaran da ba mu da tabbas a kansu ballantana kuma labaran karya shi ya sa muka ce 'Gaskiya ce Jarinmu'.
28/08/2025
JUST IN
Nigeria Immigration Service reviews passport fees.
Effective September 1st
The review which only affect Passport Application fees made in Nigeria, now set a new fee thresholds for 32-page with 5-year validity at N100,000 and 64-page with 10-year validity at N200,000.
Meanwhile, Nigerian Passport Application fees made by Nigerians in diaspora remain unchanged at $150 for 32-page with 5-year validity and $230 for 64-page with 10-year validity.
27/07/2025
Jamiyyar PDP ta yi kira ga tsohon gwamnan jihar Ekiti fayose fa ya gaggauta fice wa daga jamiyyar.
Gwamnan kano Eng Abba kabir yusuf ya Nada kwamitin da za su bin ciki kwamishinan sufuri, bisa zargin Tsayawa wani mai taammali da tabar wiwi da kwayoyi.
Tsohon Dan takarar majalisar tarayya a kakar zaben 2023 na kaita jibia, jihar katsina ya bayyana ficewar shi daga jamiyyar PDP.
26/07/2025
Hukumomin Senegal sun sanya dokar hana amfani da babura da dare a wani yanki na gabashin ƙasar, bayan da mayaƙa masu iƙirarin jihadi s**a yi amfani da babura a hare-haren baya-bayan nan da s**a kai wasu garuruwan da ke kan iyakar Mali.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the business
Website
Address
Katsina
820221