Ibada24

Ibada24

Share

DA ILIMI AKE SAMUN ARZIKI Episode 2' 2023; #addini #islam 10/11/2023

Da Ilimi Ake Samun Arzaki duniya

Kasance da Kaigama TV

DA ILIMI AKE SAMUN ARZIKI Episode 2' 2023; #addini #islam Rayuwar Mutum Daya (ADABUL MUFRAD) wanda Imamu Bukari ya rubuta, Sheikh Malam Ibrahim Khalil ya karanta. Allah ya saka masa da alkairi. Ayi sauraro lafiya.

YADDA AKE WANKAN JANABA 07/01/2023

Wajibi ne ga dukkan musulmi ya san yadda ake wankan Janaba.

YADDA AKE WANKAN JANABA Amma ka ga wankan Janaba Wajibi ne ga dukkan musulmi. Janaba tana samun mutum ne ta hanyar saduwa a tsakanin mata da miji ko mafarkin saduwa...

SUNNONIN ALWALA 01/01/2023

SUNNONIN ALWALA

Wajibi ne kasan sunnonin salla....

SUNNONIN ALWALA Amma Sunnonin Alwala guda takwas ne na farkon su: - 1)Wanke hannaye zuwa wuyan hannu kafin a shigar da su cikin mazubin ruwa. 2...

Telephone