PRESS TV RMG

PRESS TV RMG

Share

20/03/2026

Eid Mubarak 🕋📿

May Allāh accept our Siyām, Qiyām & A'māl & may He allow us to witness many more Ramadāns in good health. Eid-el-ftir Mubarak Wa juma'at Kareem 🙏🏻
🕋📿💥🌙🤝

05/03/2026

Muna kira da Alummar Karamar Hukumar (RIMIN-GADO DA TOFA) Dasu fito Sununa Goyan Bayansu Gurin Barr Munir Dahiru Domin Fitar dasu kunya da kawo musu Ayyukan cigaba samamusu [ILIMI DA LAFIYA DA RUWA HARKAR NOMA] Dadai sauransu

05/03/2026

Idan zaa mayarda wani guri yayi tudu, to sai an mayarda Wani guru ya zama kwari , tukunna.
fa'duwar wani, tashi wani

Photos from PRESS TV RMG 's post 03/03/2026

MASHA ALLAH: A Karshe 'Ýàñ Bìndìgà Suñ Sake Shi Bayan Tsawon Watanni Yana Tsare A Hannunsu, Inda Ake Hanyar Kai Shi Gida

01/03/2026

Yakamata Hankalin mai saran kaba yakoma ga Rina Barr. Muhuyi Magaji Rimingado kana da future karka Bari wasu Yan Birne Dake zagaye da kai s**aika su Baroka duk masoyin ka Bazai farin ciki da irin wannan tsarin Da ka dauka ba

゚viral Sanusi Bature D-Tofa Abba Kabir Yusuf

Daga Baffa Ismail Attacker

01/03/2026

Kusan Gidan kowa fa dakuma masu Bukata Dan haka kuje kukai musu Gida mana idan Dan Allah kukeyi ba riya ba Wannan tsarin da akeyi yana nuna cewa Najeriya tana cikin Tsananin Talauci kuma Azzaluman shugabannin data tarane kawai mutum daya saiya sace abinda mutum milyan daya zasu amfana tsakaninmu da shugabannin Najeriya saidai muce Allah ya isa

゚viral

28/02/2026

Kotu tayi watsi korafin da hukumar NDLEA ta shigar kotun ta umarci akarbi Bidiyon shedar yansada daake ZarginNDLEA zaa Nunashi Ranar 16 maris 2026

28/02/2026

A jahohin Katsina, Sokoto da Zamfara. Ance yan ta'addan Fulanin daji, s**an iya sa mutum ya kawo masu yar shi ko matar shi. Su bashi wurin da suke so ya kawo ta. Sannan suyi mata fyade a gaban sa. Idan s**a gama. Ya dauke ta su koma gida. A kauyuka dayawa, mazan basa kwana a gidajen su. Se de idan dare yayi su gudu daji suje su buya. Sannan fulanin zasu shigo gidajen su. Suci abinci. Suyi ta abinda s**a ga dama da iyalan su. Idan gari ya waye. Se yan ta'addan su tafi. Su koma magidantan su dawo. Idan ka tsaya. Su k*she ka. Don haka dole ka gudu kawai. Wannan ba shirin film bane. Reality n abunda yake faruwa a arewa kenan a yau.

28/02/2026

Barri. Muhyi Magaji ya faɗi hakan ne a wani faifan bidiyo da yake zantawa da manema labarai jiya a jihar Kano.

PRESS TV RMG

27/02/2026

Allah unbangiji kaimana maganin shugabannin kasar nan

25/02/2026

A NA ZARGIN WASU JAMIAN KARAMAR HUKUMAR RIMIN-GADO DA KOKARIN FARA YANKA FILIN MAKARANTA WACCE TAKE AKAN TITIN BANKAMWA DAKE KARAMAR HUKUMAR RIMIN-GADO DOMIN TASARRAFI DASHI

゚viral Abba Kabir Yusuf Sanusi Bature D-Tofa Omoyele Sowore

Photos from PRESS TV RMG 's post 21/02/2026

An hangi jamiʼan zaɓe na likimo saboda ƙarancin masu kaɗa ƙuriʼa a makarantar Maigari Sheshe da ke mazaɓar Sheshe a Karamar Hukumar Birnin Kano.

Want your business to be the top-listed Media Company in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Address

Rimin Gado
Kano