Zurriyya Support Foundation
27/12/2024
Alhamdulillah Alhamdilillah Alhamdilillah
Assalamu Alaikum
Barkammu da warhakan! Muna me sanarwa 'yan uwa da abokan Arziki cewa daya daga cikin mai matukar bamu Gudummawa kuma 'yar wa Group bExecutive Director ZIILTECH GLOBAL SERVICES LIMITED Aishatu Abubakar Saleh (AA SALEH) Zata amarce. Allah Subhanahu Wataalah yasanya Alkhairi. Amin Yahayyu Yaqayyum
28/04/2024
Assalamu Alaikum
Barkammu da warhakan! Muna me sanarwa 'yan uwa da abokan Arziki cewa daya daga cikin mai matukar bamu Gudummawa kuma Dan uwa Malam Jabir Isa Ya'akub zai angonce. Allah Subhanahu Wataalah yasanya Alkhairi. Amin Yahayyu Yaqayyum
Everyone
09/01/2024
Assalamu Alaikum
Barkammu da warhakan! Muna me sanarwa 'yan uwa da abokan Arziki cewa daya daga cikin Lauyoyinmu dasuke bamu Gudummawa kuma Dan Uwamu Barr. Abdurrahaman Gharzali Mansur Madabo shima zai angwance. Allah Subhanahu Wataalah yasanya Alkhairi. Amin Yahayyu Yaqayyum
Everyone
Click here to claim your Sponsored Listing.
Contact the organization
Telephone
Website
Address
Kano