Arewa Stream
07/09/2025
Gwamnatin Abba Gida-Gida cike ta ke da barayi:
ICPC ta bankado ₦1.17 biliyan da aka biya a watan Nuwamba 2023 don kwangilar bogi.
Kwamishinan Raya Karkara da Al’umma, Abdulkadir Abdulsalam, ya amsa da kansa cewa shi ya rattaba hannu.
An biya kuɗin nan ta hannun Bureau de Change — daga asusun gwamnatin Kano aka cire, aka maida dala har $1 miliyan aka mikawa shugaban Fadar Gwamna, Abdullahi Rogo, a Abuja.
ICPC ta riga ta kwato ₦1.1 biliyan, amma wannan kawai ɓangare ne na babbar satar ₦6.5 biliyan da ake bincike a kai.
🔥 Dan Bello yace: “Lokacin da makarantu ke ruɓewa da asibitoci ke bushewa, shugabanni suna kwaɓar kuɗin jama’a cikin jakar barayi.”
✊🏽Karfin Jama’a - Sabuwar Duniya
30/01/2025
An ruwaito kashe Salwan Momika mai shekara 38 ne a yammacin ranar Laraba a wani gida a birnin Stockholm.
Karin bayani - https://bbc.in/4hBceu7
Big shout out to my newest top fans! Ali Vice Bature
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the establishment
Telephone
Website
Address
Zaria Road
Kano
23/10/2024