ArewaPlus

ArewaPlus

Share

We stand for truth, integrity.

Photos from ArewaPlus's post 29/05/2026

Kyaky-kyawar mu’amula da jama’a ita ce ginshiƙin shugabanci nagari.

Eng. Abdullahi Garba ya taya Mustapha Danhajiya murnar nasara, alama ce ta wayewa, mutunci da kishin haɗin kai.

Hakika, faduwa ba rashin nasara ba ce, domin a siyasa da rayuwa gaba ɗaya, mutumin kirki ana gane shi ne a lokacin ƙalubale ba lokacin nasara kawai ba.

26/05/2026

Allah ya sa haka ne Mafi Alkairi Eng Abdullahi Musa Kwankwaso

25/05/2026

Allah ya tabbatar da Nasara

Photos from ArewaPlus's post 23/05/2026

AGM MEDICAL OUTREACH TUDUN MURTALA

Al’umma na ci gaba da bayyana farin ciki da godiya bisa wannan shiri na Medical Outreach da Engr. Abdullahi Garba Musa Kwankwaso ya kawo domin tallafawa lafiyar jama’a.

Wannan aiki ya nuna kishin al’umma, tausayi, da jajircewa wajen kyautata rayuwar jama’a.

Allah ya saka da alheri, ya ƙara ɗaukaka, lafiya da nasara.
AGM 2027

Mustapha Danmagyazo Tudun Murtala Muhammad Adam Tudun Murtala Abubakar Yusuf Tudun Murtala Mukhtar Usman Tudun Murtala Sani Sk Jibrin Abubakar Musa Garba Kwankwasiyya Reporters

22/05/2026

Muna taya
Engr. Abdullahi Garba Musa Kwankwaso
murnar wannan babbar rana ta Juma’a.

Allah Ya sanya wannan rana ta zama alkhairi, rahama da gafara ga al’ummar Musulmi baki ɗaya.

Allah ya ƙara mana zaman lafiya, haɗin kai da ci gaban ƙasa.

Allah ya bawa Engr. Abdullahi Garba Musa Kwankwaso Karamar Hukumar Nasarawa.

Photos from ArewaPlus's post 21/05/2026

Tun daga shekarar 2023 zuwa yau, Jagoran Kwankwasiyya na Tudun Murtala, Amb. Sani SK, bai gajiya da hidimta wa al’umma ba.

Ya na ci gaba da sadaukar da lokacinsa, ƙarfinsa da dukiyarsa domin tallafawa al’umma da kawo ci gaba.

Hakika shugabanci nagari hidima ce, kuma ya na nuna hakan a aikace.

Kwankwasiyya Reporters Rabiu Musa Kwankwaso

21/05/2026

Mai kamar zuwa kan aika Nasarawa Tarayya ta ka da Yardar Allah. Eng. Abdullahi Garba Musa Kwankwaso

20/05/2026

Allah mu na rokonka da ka duba Al'ummar Karamar Hukumar Nasarawa ka rabautasu da Eng. Abdullahi Garba Musa Kwankwaso.

19/05/2026

Ba hayaniya ce ke nuna nagartar shugaba ba, aiki ne da kishin jama’a.

Eng. Abdullahi Garba Musa mutum ne da ya fahimci cewa ci gaban al’umma ya fi komai muhimmanci.

Mutum mai tawali’u, hangen nesa da zuciyar taimako.

A yau mutane suna magana da ayyukan alheri da kulawar da yake nunawa a tsakanin jama’a.

Hakika irin waɗannan mutane su ne fata da hasken gobe ga matasa da al’umma baki ɗaya.

Allah ya ƙara ɗaukaka, ya sa alheri ya ci gaba da binka a duk inda ka sa gaba.

18/05/2026
Want your business to be the top-listed Media Company in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Website

Address

Nasarawa
Kano