MS II Legacies Initiative
14/08/2025
Kungiyar muhammadu Sanusi II Legacies Initiative kenan yayin wani tattaki akan ranar mata ta duniya tare da kare hakkin mata da raya Wanda aka gudanar a December 2022 tare da hadin gwiwar kungiyar masu xaman kansu. Ciki harda Naptip Nigeria Wanda akaje har majalisar jihar kano akai resign motion kan dokar kare hakkin mata da kananun raya.
Muna alfahari da wannan aiki da muka shiga ciki akai damu.
Mata Iyayenmu ne wajibi mu kula dasu tare da basu kariya da tausayinsu.
Freedom Radio Nigeria AREWA24
10/08/2025
Kada mu ruɗu da tsayin rayuwa, kullum mu ɗauki kowace rana a matsayin tamkar itace ranarmu ta ƙarshe a duniya, hakan shine zai bamu damar aiwatar da kyawawan aiyuka nagari domin yin guzuri ga lahirarmu.
Allah ka bamu ikon aikata daidai a lokacin da ya dace
Barkan mu da hutun karshen mako.
MS II Legacies Initiative
07/08/2025
YEAR OF ESTABLISHMENT:
MUHAMMADU SANUSI II LEGACIES INITAITIVE is a Nigerian based organization with well-meaning and enlightened members that seeks to amplify the voices of service to humanity and less privileged, both young and old, men and women, among other endeavours . it was Founded by Auwal jafa'ar ,Usman Aminu, Amina Yahaya, Usman Sa'ed, Yusif Tafida, Jazuli Waziri, Umma Ibrahim, Hussaina Ibrahim, Faruq Garba and Usman Abdullahi. on the 25th, April 2019. The founders has educated, core activists and businessman. the organization started its activities with few people in kano state, and today has over 2,000 members across Nigeria. The organization tackle the interconnected challenges of gender-based violence and poverty eradication.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Kano
700101
26/08/2025