AMHUS Multipurpose Collections

AMHUS Multipurpose Collections

Share

12/07/2024

MIZANI⚖️
Mu ƙaddara Malamai zasu ce ku "fita zanga-Zanga" sai akai nasara babu me tunasu a cikinku, amma tabbas da tazo da matsala su zaku zarga!

11/07/2024

Yanzu nima da zanyi irin ta Amb Funtua da yace: "Buɗe Boarder...!", haka zan sha kwandon zagi ko?!
Na sha dariyar comments 🤣🤣🤣

07/07/2024

Girman kaza bashi da alaƙa da daɗin ta, hakazalika ƙanƙantan ta shi ma bashi da alaƙa da daɗin ta. In dai ya kasance mutum da kuɗin shi ya siye ta, sai ya saki jiki ya sarrafa ta yadda za ta mishi daɗi.

Tabbas kaza akwai daɗi, Allah yayi halitta a wajen, shi yasa wasu ke zagaya wa maƙota suna sace kajin da ba nasu ba suna ci, yin hakan haramun ne, abinda yafi dacewa mutum ya hakura Allah ya mallaka mishi nashi, sai yayi yadda zai yi da ita.

Allah ya ƙara mana lafiya da kwanciyar hankali mu dinga cin kaji domin inganta lafiyar mu
😂🙏

Copied

01/07/2024

DAGA: Taskar Bakwankwashe mai ilimi, Sociologist Kamal Ibrahim

Katsaya ka kalli mahaifiyar Dauda Kahutu Rarara da kyau sai ka tambayi kanka , Shin wannan Dattijuwa ta cancanci kayi mata mummunan fata kuwa? Idan Har zaka kalli wanna Baiwar Allah kayi mata hukunci da abinda ɗanta ya aikata ko yayi maka. Indai Kai Musulmi ne to ko mahaifiyar Rara ba musulma bace yakamata Kar ka cutar da ita da harshe ko da cikinka. Indai Kai muminine tofa Babu yadda za'ayi ka cutar da ita. Idan ko kaga kana cutar da ita da mummunar addua tofa ka binciki Imaninka.

Ban taba ƙaunar rara a siyasance ba . Amma ban taba ƙim mahaifiyarsa saboda ƙiyayyar ɗant ba. Kuma Koda ace kanaso kaga Rara a musifa saboda wani Abu da yayi maka na laifi , to wallahi bai kamata kayi masa fatan faɗawa irin wannan masifa ba. Duk ƙiyayyar da kake Masa yakamata a wannan Gabar ka tausaya masa. Tashin hankali Nan ba abune mai misaltuwa ba.

Kada siyasa tasa mu zama mahaukata, marasa addini. Indai Duniyace ga ta nan, kana cikin zagin iyayen wani da yimusu mummunan fata zaka zo ka mutu.

Allah ka bayyana wannan Baiwar Allah . Shi Kuma Rarara Allah ya karfafa Masa zuciyarsa Amin

30/06/2024

NAME SPELLING CHALLENGE
Write your name based on Japanese Alphabet?!
Mine: KAZUTEDOTATAKARIKI
Won in Tahir Tsamiya 's Post

HAUSA
Rubuta sunanka da yaren Japan, ni ga nawa nan a Sama.

Want your university to be the top-listed University in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Telephone

Address

No. 633 Lokon Makera Qtrs, Gwale L. G.
Kano
700103