ABBA AHMAD

ABBA AHMAD

Share

08/04/2025

*MAFI YAWAN RIKICIN AURENMU SHI NE*
-
*Rashin juriya da haƙuri, butulci, rashin hangen nesa, ɗaukar gurguwar shawara, hangen rayuwar waɗansu, yawan zargi, danne haƙƙin wani ɓangaren, ƙarancin yin addu`a, yanke hukunci cikin fushi. Ya dai kamata kafin ɗaukar matakin rabuwa, a rinƙa fara yin nazarin sakamakon da rabuwar za ta haifar*

Want your business to be the top-listed Grocery Store in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Website

Address

Kano