Bayan Fage

Bayan Fage

Share

01/02/2026

Barkan mu da wannan lokaci Jama'armu,

Muna mika sakon taya murna bisa shigowar sabon wata.

Biyo bayan Request na mutane masu yawa da muka samu daga gare ku,
muna farin cikin sanar da ku cewa za a fara nuna fim ɗin Mai Martaba — wanda shi ne fim ɗin da Najeriya ta zaɓa a matsayin wakilinta zuwa gasar Oscars ta da Duniya a 2025 ,

A wasu zaɓaɓɓun wurare a cikin manyan birane a cikin makwanni masu zuwa.
Za a samar da tikiti a rukuni biyu kamar haka:
Regular – ₦2,000
VIP – ₦5,000
Sannan kuma, muna duba yiwuwar nuna fim ɗin (KAKA), tare da babban shirin domin haɗa da fim ɗin (AKWATI).

Za a sanar da ƙarin bayani nan gaba.

Mun gode da goyon bayanku.

Oscar PM 🏆 💪

International PM ❤️

🎬

Want your public figure to be the top-listed Public Figure in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Address

Zoo Road Kano
Kano
700102